Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Dakta Ali Larijani Shugaban majalisar kolin tsaron kasar Iran ya yi shahada wajen daukaka kalmar Allah inda cikin alfahari wajen ci gaban addinin Musulunci da ƙasar Iran, wanda a ko da yaushe yana kiran mutane da jami'ai da su kasance cikin hadin kai da hadin gwiwa wajen fuskantar makiya mashaya jini. Daga karshe a wayewar ranar yau 28 ga watan Ramadan mai alfarma, ya yi shahada tare da dansa mai imani Murtadha, da kuma mataimakin ministan tsaro na sakatariyar majalisar koli ta kasa, Alireza Bayati, da gungun masu gadinsa.
Kwamitin tsaron koli na kasar ya tabbatar da shahadarsa tare da fitar da sanarwar game da tabbatuwarsa har zuwa lokutan karshe na rayuwarsa
Ra'ayinka